shirin ya duba yadda manhajar YuTube ke taka rawa wajen cinikayyar fina-finan Hausa, a irin yadda kaɗen Mali ke ci gaba da samun karɓuwa a faɗin duniya, da yadda ta kwashe tsakanin fitacciyarmawaƙiyar ...
Ina masu bibiyan fina-finan hausa ta dandalin Kannywood, dama ta samu domin an sake wasu sabin fina-finai masu kayatarwa ga kasuwa.
Wani fim ɗin masana'antar Nollywood ta kudancin Najeriya, ya kafa sabon tarihin zama fim ɗin Najeriya na farko da ya kawo kuɗi har naira biliyan ɗaya a sinimun cikin gida. Fim ɗin mai taken 'A Tribe ...
Tauraruwar fina-finan Amurka Jodie Foster wadda ta kuma lashe lambobin bajinta na Oscar ta ce yin aiki tare da ƴan zamanin yau da ake kira Gen Z na da ban takaici. A wata tattaunawa da jaridar ...
Fitacccen mai wasan barkwanci a masana'antar shirya fina-finan Hausa a Najeriya, ya ce ba a yi musu adalci ba, idan ana kwatanta rayuwarsu ta zahiri da ta cikin fim.