An samu wasu mata da laifin yunkurin yin madigo a cikin wata mota a kasar Malaysia, inda aka tsuttsula musu bulala a kotun Musulunci. Matan biyu, Musulmi ne masu shekara 22 da 32, kuma an yi wa ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results