Matsayar EFCC ta ci karo data ofishin yada labaran Yahaya Bello dake cewar tsohon gwamnan ya mutunta gayyatar hukumar.
Wannan matakan sun biyo bayan fashewar madatsar ruwan Alau da ke jihar Borno da ta yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya.
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Shirin Cikin Da Gaskiya na wannan makon, zai kawo muku kashi na biyu na batun takaddamar da ta biyon bayan kisan gillar ...
A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai yi nazari ne akan kalubalen da mutane ke fama da shi na jarabar yin wani abu da suke ...
Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun ...
A kudu maso yammacin Poland, ruwa ya ci mutum daya an kuma sauya wa dubban mutane matsugunni a tsallaken iyaka a Jamhuriyar ...
Wannan makon shirin Kallabi ya ci gaba da tattaunawa da wasu mata 'yan Najeriya a kan harkokin siyasa, bayan da Kamala Harris ...
A sakon da ta wallafa a shafinta na X a yau Juma’a, rundunar sojin na cigaba da kai zafafan hare-hare akan ‘yan ta’adda a ...
Ya kuma bayyana kisan kasurgumin dan ta’addar nan Halilu Sububu da ya addabi jihar Zamfara a matsayin wata nasara da dakarun ...
A ci gaba da sake bunkasa huldar kasuwanci tsakanin Najeriya da Nijar, tun bayan warware rigimar da ta biyo bayan takunguman ...
Thomas- Greenfield ta shaida wa Kwamitin Hulda da kasashen Wajen cewa “Shekara da shekaru, kasashen nahiyar suna ta ...