"Abin ya zame mun kamar girgizar ƙasa." An yankewa Dominique Pelicot hukuncin ɗaurin shekaru 20 a gidan yari a watan Disamba bayan an kwashe wata uku da rabi ana yi masa shari'a. Fiye da shekaru ...