Ragin ya biyo bayan gabatar da harajin da aka yi a farkon shekarar nan me cike da cece-kuce, al’amarin daya gamu da turjiya ...
A cewar mataimaki na musamman ga shugaban a kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun, Tinubu na so ya zauna a gida domin ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...
A karshen taron da suka gudanar a birnin Bamako ministocin harakokin wajen kasashen sahel da suka hada da Nijar, Mali da ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ...
Dattijon Arewacin Najeriya kuma tsohon shugaban rundunar sojan kasar Janar Theophilus Danjuma mai ritaya ya bukaci shugabannin tsaron Najeriya su kawo karshen ‘yan bindiga sannan su dora kasar a kan ...
Kungiyar Hezbullah ta harba jerin makaman roka zuwa yankin arewacin Isra’ila a yau Alhamis, inda ta ci gaba da musayar wuta ...